iqna

IQNA

IQNA - Majalisar koli ta musulmi a kasar Jamus ta yi gargadi kan yadda ake ci gaba da nuna kyama a kasar, tare da yin kira da a dauki kwararan matakai na hukumomin kasar domin yakar wannan lamari.
Lambar Labari: 3492740    Ranar Watsawa : 2025/02/13

IQNA - Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta yankin Tigray na kasar Habasha ta yi Allah wadai da dokar hana sanya hijabi a makarantun birnin Axum tare da neman a soke wannan haramcin.
Lambar Labari: 3492521    Ranar Watsawa : 2025/01/07

Mohammad Taghi Mirzajani:
IQNA - A yayin wani taron manema labarai, mataimakin shugaban ma’aikatar ilimi da bincike da sadarwa na majalisar koli ta kur’ani ya sanar da yin rajista da karbar lasisin cibiyar kula da al’adun kur’ani ta mu’assasa kur’ani mai tsarki ta Osweh kamar yadda nagari da fadi. aiwatar da aikin Osweh.
Lambar Labari: 3492226    Ranar Watsawa : 2024/11/18

A rana ta biyu na taron hadin kai, an jaddada;
IQNA - A safiyar yau Juma'a ne aka gudanar da wani zaman tattaunawa tare da baki 'yan kasashen waje na taron hadin kan kasashen musulmi na kasa da kasa a gaban Hujjat-ul-Islam wal-Muslimin Hamid Shahriari, babban sakataren majalisar Al-Karam a dakin taro na Golden Hall na Otel din Parsian Azadi. 
Lambar Labari: 3491897    Ranar Watsawa : 2024/09/20

IQNA - Kafofin yada labaran Falasdinu sun sanar da cewa an kashe daya daga cikin 'ya'yan shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas a harin da Isra'ila ta kai a Gaza.
Lambar Labari: 3490627    Ranar Watsawa : 2024/02/11

IQNA - A yammacin jiya ne aka fara gudanar da bukukuwan karatun kur'ani mai tsarki karo na 9 na kasa da kasa a birnin Casablanca.
Lambar Labari: 3490539    Ranar Watsawa : 2024/01/26

Tehran (IQNA) A jiya Juma'a ne aka fara gasar hardar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa tare da halartar wakilan kasashe 33 na duniya a birnin Hamburg na kasar Jamus.
Lambar Labari: 3488162    Ranar Watsawa : 2022/11/12

Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Ahmad Amer, a shekarar 1983, a matsayin daya daga cikin bakin da suka halarci taro na musamman na majalisar koli ta kur'ani na biyu.
Lambar Labari: 3486854    Ranar Watsawa : 2022/01/23

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Aljeriya tana zargin cewa akwai hannun kasar Morocco a gobarar dajin da ta auku a kasar.
Lambar Labari: 3486220    Ranar Watsawa : 2021/08/19

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Lebanon Micheil Aoun ya bayyana kutsen da jiragen yakin Isra’ila suka yi a Lebanon da cewa shelanta yaki ne.
Lambar Labari: 3483990    Ranar Watsawa : 2019/08/26

Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin masarautar Saudiyya sun kaddamar da hare-hare a kan ginin ofishin shugaban kasar Yemen a birnin San’a.
Lambar Labari: 3482640    Ranar Watsawa : 2018/05/07

Bangaren kasa da kasa, ana shirin kafa wata majalisar koli ta kula da harkokin da suka shafi kur'ani a kasar Masar.
Lambar Labari: 3481671    Ranar Watsawa : 2017/07/05